Contact Form

Name

Email *

Message *

Tuesday 12 July 2022

KARSHEN MUNAFIKI JIN KUNYA, ANKASHE DOGO GIDE YAU

KARSHEN MUNAFIKI JIN KUNYA, ANKASHE DOGO GIDE.

Yanzu muka wayi gari da labarin dayake cewa fitaccen Dan fashin dajin nan Wanda ya addabi mutanan jihar Zamfara da Katsina dama wasu sassan jahar sokoto wato Dogo Gide shima yau ankasheshi.

Ana zargin cewa sunsamu rashin jituwa da yaronsa wata sani Dan makama inda akace shi sani Dan makaman shine yasa bindiga yaharbe dogo Gide har lahira.

Idan Baku mantaba shima kansa dogo Gide shine yakashe me gidansa wato Buharin daji a lokacin dasuka samu rashin fahimta inda dogo Gide yake ganin kamar buharin dajin yana masa wata kullalliya.

Idan muka lura zakuga a tsakaninsu suke kashe kawunansu Wanda hakan baya rasa nasaba da addu'o'in da akeyi babu dare babu rana.

MASU KARATU MEZAKUCE AKAN MUTUWAR WANNAN DAN TA'ADDA???

MUNA ROKON ALLAH YAHALAKAR DASU DUKANSUπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

No comments:

SABON TALLAFIN KUDI GOVERNMENT GAME BUQATA FREE 2022

Sabon hanyar samun kudi ga mebuqataakyauta cikin sauki kyautafree  allah ya bamu sa a  hanyar da zaka samu kudi a social media  kyauta yana ...