INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah yayi wa wanan yarinya rasuwa (ruwa ya tafi da ita yau Yarinyar tarasu ne Bayan ruwa yatafi da ita A yanzy haka ana neman iyayata ko wanda yasan ta don allah kayi share domin wasu su gani ko sunsanta don allah don man zon sa wanna sadaka ne ya dan uwana don girman annabi s a w
Muna Addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.
Yan uwa don Allah ku tayamu yada sakon nan izuwa groups domin yan uwa musulmi suyi masa addu'ar Allah ya sadashi da Annabi (s.a.w)
R.I.J.F 😭 😭 😭 😭
pls dan uwa na kayi share
ana neman iyayan ta ne